Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yan da zaka sarrafa bolar gidanka ta dinga kawo maka kudi
Yan da zaka sarrafa bolar gidanka ta dinga kawo maka kudi
daga  Mudathir Ishaq

A yadda kungiyar ta tsara shine, duk lokacin da iyaye su ka kawo robobi da darajarsu ta kai rabin kudin makarantar yaro, to kungiyar za ta biya rabi, sai iyayen su biya rabi. A Najeriya akan yi wa jarirai amfani da kunzugu ko...

An shawarci zawarawa a jihar Jigawa su shiga kungiya
An shawarci zawarawa a jihar Jigawa su shiga kungiya
daga  Aminu Ibrahim

Kungiyar zaurawa a jihar Jigawa ta fara wayar da kan matan da suka rabu da mazajensu a jihar su shigo kungiyar domin hada kai da sauran zaurawa da kuma magana da murya daya. A lokacin da ta ke bayar da sanarwan a jiya Talata a kar

NI na cancanci a kira 'Sarki' - Adam Zango
NI na cancanci a kira 'Sarki' - Adam Zango
daga  Mudathir Ishaq

Shahrarren mawaki kuma jarumin fina-finan Kannywood, Adam A. Zango ya jinjinawa kansa a matsayin bahaushen da ya fi yin fice cikin hausawan duniya.