
Labarai







Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya zargi babban bankin Najeriya ta hana sabbin takardun naira wanda ya jefa al'umma cikin halin kakanikayi.

Kakakin Hukumar yan sandan jihar Delta yace sun damke wani mutumin dan shekara 49 kan sace manyan janaretocin mutane har guda goma sha biyar kuma duk shi kadai.

Wasu fitaccen yan Najeriya sun ce kasar bata bukatar zabe a 2023, amma abin da ake bukata shine gwamnatin wucin gadi don yi wa kundin tsarin mulki garambawul.

An gurfanar da wani faston coci a jihar Ondo bisa yada labarin bogin cewa ya mutu saboda kada ya biya kudin bashin miliyan uku da ake binsa bayan saba alkawari.

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya ce suna kyautata zaton hukumar zabe mai zaman kanta INEC, zata yi zabe sahihi kuma mai nagarta a shekarar 2023

Kotun koli ta kori dan takarar gwamnan APC a jihar Taraba kwanaki kadan yin zaben gwamna. Wannan na zuwa ne bayan wani hukuncin da aka yanke a baya a Adamawa.
Labarai
Samu kari