
Labaran Kannywood







Yusuf Haruna, fitaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma mawaki a Kannywood da aka fi sani da Baban Chinedu ya ce ba hannun Kwankwaso a harin da aka kai masa.

Fitaccen jarumin Kannywood, Tijjani Asase ya yi wuff da kyakkyawar budurwarsa, Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli a ranar Asabar, 4 ga watan Maris. Ita ce ta biyu.

Wata kotun shari'ar musulunci mai zaman ta a Magajin Gari, Kaduna, ta tura ƙarar da ake yiwa jaruma Hadiza Aliyu Gabon zuwa babbar kotun shari'ar musulunci.

Jarumin masana'antar fina-finan Hausa ta kannywood, Adam Zango, ya bayyana cewa mutane ba za su taba yi masa uzuri ba saboda ya yi aure-auren mata har bakwai.

Jarumi Adam Zango ya saki bidiyo inda ya ke bayyana cewa zai rabu da matarsa saboda ta fifita kasuwancinta fiye da aure. Yace ya gama aure kuma ba zai sake ba.

Jarumi kuma furodusa Kannywood, Abdulwahab Awarwasa, ya kwanta dama bayan doguwar rashin lafiya. Mutuwar ta tada hankalin jaruman masana'atar masu yawa sosai.
Labaran Kannywood
Samu kari