Breaking
Breaking
Gwamnatin Bauch ta gwangwaje likitoci da sauran ma'aikatan lafiya a fadin jihar
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da karin albashi mai tsoka ga likitoci da ma'aikatan lafiya a fadin jihar. Ta amince da karin ne domin bunkasa ayyukansu.