
Wasanni







Da alamu dai Kudi ya jawo Gwamnatin Kasar Saudiyya ta halattawa Cristiano Ronaldo zaman daduro tare da Georgina Rodriguez wanda suka suna tare, amma babu aure.

Na farko a jerin ‘yan wasan da suka zarce kowa a samun albashi a 2023 shi ne ‘dan wasan kwallon kafan nan Cristiano Ronaldo wanda kungiyar Al Nassr ta dauke shi

Babu ‘dan wasan da zai karbi albashin tsohon tauraron Real Madrid da Manchester zai samu a Saudi. Amma dukiyar Faiq Bolkiah ta nunka na Cristiano Ronaldo sau 15

Yar uwar marigayi Pele, Maria Lucia do Nascimento, ta ce mahaifiyarsu wacce ta haura shekaru 100 bata ma san shahararren dan kwallon ya riga mu gidan gaskiya ba

Shahararren ‘dan kwallon kafa da aka taba yi a duniya, ‘Dan kasar Brazil, Pele, ya rasu yana da shekaru 82 a duniya. Iyalansa ne suka sanar a yammacin Alhamis.

Malamin addinin Musuluncin nan, Mufti Menk, ya taya kasar Argentina da fitaccen dan wasanta, Lionel Messi murnar lashe Kofin Duniya da aka yi a kasar Qatar.
Wasanni
Samu kari