
Mutane







Wata matashiya bazawara ta garzaya yanar gizo neman wanda za su yi soyayya. Bazawarar tace ba ta da ɗa kuma tana da abinyi inda ta ke neman namiji mai wadata.

Wata mata mai suna Maria Ahmadu da jami'an 'yan sanda suka kama a Legas bisa tuhumarta da laifin siyar da jaririnta, ta ce bukatuwar iyali ce ta sanyata aikata.

Wani matashi ya koka bayan budurwar da ya kwashe lokaci yana ƙauna a zuciyarsa za ta auri wani daban ta bar shi. Matashin ya ce shekarar su uku suna soyayya.

Wani magidanci ya bayyana yadda abokinsa ya yi masa gagarumin taimako lokacin da ya rasa aikinsa a dalilin annobar Korona. Ya rika ba shi albashi mai tsoka.

Wani matashi ɗan Najeriya ya sai da rai ya nemo suna inda ya ciyo bashin N500k daga wajen banki domin ya ba budurwarsa ta sha shagalinta. Tace ta yi sa'a sosai.

Wani matashi ya koka kan yadda abokinsa ya ci masa amana. Abokim na sa dai ya yi wuff da budurwarsa bayan ya nemi taimako wajensa ya samar mata gidan zama.
Mutane
Samu kari