Latest news

Hausa

2019: Shugaba Buhari bai shirya ma zabe ba - PDP
2019: Shugaba Buhari bai shirya ma zabe ba - PDP

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa tunda har Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gaza kafa kungiyar kamfen dinsa, kwanaki 61 zuwa zaben shugaban kasa na watan Fabrairu toh lallai alamu ne na cewa bai shirya ba.

Yau ne zagayowar ranar haihuwar Shugaban kasa Buhari
Yau ne zagayowar ranar haihuwar Shugaban kasa Buhari

A ranar yau 17 ga watan Disamba ne yayi daidai da zagayowar ranar haihuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya cika shekaru 76 a duniya. Tuni a dai manyan ‘yan Najeriya suka fara taya shugaban kasar murnar, tare da addua.

Mailfire view pixel