Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamnan Osun Ya Fara Fitowa daga Rumfunan Zabe

All posts
Key Events
Analysis
Exclusive
17 Posts
Sort by
Our live updates have concluded for the day. Catch up on everything you missed below.
Muhammad Malumfashi avatar
daga Muhammad Malumfashi

Karamar hukumar ORIADE

Accord - 21343

ADC- 423

APC - 14863

Muhammad Malumfashi avatar
daga Muhammad Malumfashi

Karamar hukumar Obokun

Accord: 12023

AA: 47

AAC: 28

ADC: 205

ADP: 99

APC: 16120

APGA: 42

APM: 11

APP: 02

BP: 04

NNPP: 03

PRP: 01

SDP: 04

YPP: 14

ZLP: 84

Muhammad Malumfashi avatar
daga Muhammad Malumfashi

Karamar hukumar Ife ta tsakiya

Accord 21171

AA 137

AAC 90

ADC 747

ADP 86

APC 15913

APGA 71

APM 03

APP 00

BP 08

NNPP 05

PRP 03

SDP 12

YPP 25

ZLP 102

Sharif Lawal avatar
daga Sharif Lawal

An yi harbe-harbe a wurin tattara sakamako

An samu harbe-harbe a daren Asabar a harabar Union Baptist Primary School, inda cibiyar tattara sakamakon zaben Ataoja D Ward 4 take a Osogbo, Jihar Osun.

An ji karar harbin ne tsakanin 9:15 zuwa 9:30 na dare, inda rahotanni suka ce jami’an tsaro ne suka yi harbin, cewar rahoton The Punch.

Karar harbin ta jefa mutanen da ke kusa da cibiyar cikin firgici, inda da dama suka rika guduwa domin tsira da rayukansu.

Ba a samu cikakken bayani nan take kan abin da ya haddasa harbe-harben ba.

Rahotanni sun ce harbin ya ci gaba na sama da mintuna 15, lamarin da ya sa mutane da dama da ke kusa da cibiyar tattara sakamakon suka nemi mafaka.

Harbe-harben ya faru ne a daidai lokacin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan Osun na ranar Asabar a cibiyoyi daban-daban na fadin jihar.

Ahmad Yusuf avatar
daga Ahmad Yusuf

Sakamakon zaben Osun daga rumfuna

PU 7, Ward 4, Adetooto Street, Alajue I, karamar hukumar Ede South

Accord: 337

APC: 58

ADC: 22

PU 9, Ward 4, Opp. Seventh Day I Primary School, Alajue I, karamar hukumar Ede South

Accord: 328

APC: 51

PU 5, Ward 4, Oba Laoye Grammar School, Alajue I, karamar hukumar Ede South

Accord: 327

APC: 61

ADC: 3

INEC ta dora fiye da kashi 60 a shafinta

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ɗora sama da kashi 63.51 cikin 100 na sakamakon zaɓen gwamnan Osun a shafinta na kallon sakamako na IReV.

Jaridar Tribune Online ta ruwaito cewa masu kaɗa ƙuri’a a dukkan ƙananan hukumomi 30 na Osun sun fito kwansu da kwarkwata a ranar Asabar domin zaɓen gwamnan da zai jagoranci harkokin jihar na tsawon shekaru huɗu, cewar Tribune.

Ahmad Yusuf avatar
daga Ahmad Yusuf

Sakamakon zaben Osun

PU 016, Ward 009, karamar hukumar Ilesa West

Accord (A):109

APC: 56

PU 016, Ward 07, karamar hukumar Ife North

Accord (A): 55

APC: 38

PU 010, Ward 02, karamar hukumar Ilesa West, Ward: 02, PU 010

Accord (A): 71

APC: 40

PU O14, Ward 07, karamar hukumar Ife North

Accord (A):53

APC: 19

Karamar hukumar Ife North, Ward:007, PU 009

Accord (A):53

APC: 118

Karamar hukumar Ife North, Ward:02, PU005

Accord (A): 93

APC: 77

Karamar hukumar Ifelodun, Ward:02, PU006

Accord (A):109

APC: 84

Karamar hukumar Osogbo, Ward:09, PU009

Accord (A):152

APC:

Karamr hukumar Ife North, Ward:05, PU005

Accord (A):128

APC: 98

Karamar hukumar Ife North, Ward:05, PU002

Accord (A):117

APC: 134

Ahmad Yusuf avatar
daga Ahmad Yusuf

ADC ta sha kaye a mazabar Aregbesola

APC: 256

Accord: 43

ADC: 13

Sharif Lawal avatar
daga Sharif Lawal

Aregbesola ya fadi rumfar zabensa

Jam'iyyar APC ta lashe zabe a rumfar zaben Rauf Aregbesola, sakataren jam'iyyar ADC na kasa.

Premium Times ta ce a rumfar zabe ta PU001, Coop. Building Junction, Isare, Ward 08, Ilesa East Local, inda Aregbesola ya kada kuri'arsa, dan takarar APC ya samu kuri'u 256.

Gwamna Ademola Adeleke na jam'iyyar Accord ya samu kuri'u 43 yayin da dan takarar ADC, Najeem Salaam ya samu kuri'u 13..

Sharif Lawal avatar
daga Sharif Lawal

Bisi Akande ya lashe rumfar zabensa

Tsohon shugaban riko na jam'iyyar APC na kasa, Bisi Akande, ya lashe rumfar zabensa yayin zaben gwamnan jihar Osun.

Premium Times ta ce dan takarar APC, Bola Oyebamiji, ya samu kuri'u 181, Bola Oyebamiji, yayin da Gwamna Ademola Adeleke na jam'iyyar Accord ya samu kuri'u 121.

Sharif Lawal avatar
daga Sharif Lawal

Adeleke ya lashe zabe rumfar zabensa

Gwamna Ademola Adeleke na jam'iyyar Accord ya lashe zabe a rumfar zabensa.

Ademola Adeleke ya samu kuri'u 421 a mazaba ta 02, rumfar zabe ta 009, Abogunde Compound, karamar hukumar Ede ta Arewa a jihar Osun.

Sharif Lawal avatar
daga Sharif Lawal

Mataimakin gwamna ya lashe rumfarsa

Mataimakin gwamnan jihar Osun, Kola Adewusi, ya lashe rumfar zabensa ta PU01, ward 2, Enuwa, kusa da fadar Ooni, ife-east, jihar Osun.

Accord: 218

APC: 90

ADC: 2

Sharif Lawal avatar
daga Sharif Lawal

APC ta lashe rumfar zabe ta farko

PU 20, Ward 5, Railway Station, Okefia, Osogbo LGA

Accord: 62

APC: 123

ADC: 3

Ibrahim Yusuf avatar
daga Ibrahim Yusuf

Accord ta lallasa APC a Yakoyo

Jam'iyyar Accord ta lashe zabe a Yakoyo Ward da ke karamar hukumar fe ta Arewa

Unit 01:

ACCORD 211

APC 116

ADC 6

Ibrahim Yusuf avatar
daga Ibrahim Yusuf

Accord ta samu kuri'a 157 a Ipetumodu II

Vanguard ta rahoto cewa INEC ta fadi sakamakon zaɓen Ward 07 Ipetumodu II, Ƙaramar Hukumar Ife ta Arewa.

ACCORD: 159

APC: 40

ADC: 4

Ibrahim Yusuf avatar
daga Ibrahim Yusuf

Accord ta fara da lashe zabe a Osogbo

Bayan kammala kaɗa ƙuri'a, jami'an INEC sun fara warewa da ƙirga ƙuri'un da aka kaɗa a rumfar zaɓe mai lamba 39, Ward 4, ƙaramar hukumar Osogbo ta Jihar Osun, inda aka bayyana sakamakon rumfar.

Ga sakamakon rumfar zaɓe mai lamba 39, Ward 4, ƙaramar hukumar Osogbo, kamar yadda jami'ar zaɓe (PO), Oyeranmi Deborah, ta bayyana:

  • AA: 1
  • Accord: 65
  • AAC: 1
  • ADC: 2
  • APC: 43
  • ZLP: 1
Ahmad Yusuf avatar
daga Ahmad Yusuf

Sakamakon zaben gwamnan Osun

PU 003, Ward 08, front of Town Hall, Timi of Edeland Palace, Ede North

APC - 36

Accord - 206