Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Kwamitin gudanar da yayyuka na jam'iyyar APC a ranar Laraba ya jaddada cewa Sanata Abiola Ajimobi ne mukaddashin shugaban jam'iyyar na kasa, cewar Channels TV.
A cikin wani jawabi da sakataren gwamnati, Michael Pompeo, ya fitar ranar Laraba, gwamnatin kasar Amurka ta ja hankalin gwamnati a kan kisan fararen hula da 'ya
Wani sabon bincike da aka gudanar ya nuna jinjirin da ke ciki baya iya daukar cutar coronavirus daga mahaifiyarsa a lokacin da yake cikinta ko yayin haihuwarsa.
An sanar da su cewa ginin ya rufta wa yara biyu, daya na miji, dayan kuma mace. Nan take suka bazama aikin ceto yaran amma ko da suka gano su yaran biyu sun rig
Jam'iyya mai mulki a Najeriya ta APC, ta fada cikin zulumi yayin da ta yi rashin daya daga cikin shugabanninta a kasar Afrika ta Kudu, Dr. Taiye Olusola Abe.
Sanannen malami kuma dan siyasa, Dr. Garba Shehu Matazu, ya jaddada bukatar watsi da siyasar bangare wurin yaki da kalubalen annobar Coronavirus a kasar nan.
Kakakin masarautar, Malam Usman Ibrahim, shi ne ya tabbatar da wannan rahoto ga Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) a ranar Laraba, a fadar Daura.
Mataimakin shugban jam'iyyar APC na yankin kudu maso kudu, Hilliard Eta, ya fito ya bayyana kansa a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa Mataimakin shu
Majalisar Wakilai ta fusata a kan Naira biliyan 186 da aka yi ikirarin batarwa a shirin ciyar da dalibai na Gwamnatin Tarayya tun daga shekarar 2016 zuwa yanzu.
Labarai
Samu kari