Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Ekiti daga Kananan Hukumomi 16
Karamar hukumar Moba
ADC- 994
APC – 20,500
PDP – 1,572
Karamar hukumar Emure
ADC – 732
APC – 14,325
PDP – 851
Karamar hukumar Efon
ADC- 201
APC – 8,742
PDP – 2,051
Karamar hukumar Ijero
ADC- 2,026
APC – 25,506
PDP – 2,479
Karamar hukumar Ikere
ADC- 245
APC – 11,116
PDP – 9,892
Karamar hukumar Ekiti ta Kudu maso Yamma
ADC- 1,076
APC – 14,705
PDP – 1,800
Karamar hukumar Ido-Osi
ADC- 561
APC – 17,901
PDP – 1,449
Karamr hukumar Ekiti ta Yamma
ADC- 674
APC – 28,258
PDP – 3,644
Karamar hukumar Ado-Ekiti
ADC- 1,054
APC – 38,026
PDP – 3,817
Karamar hukumar Ilejemeje
ADC- 579
APC – 8,984
PDP – 1,243
Karamar hukumar Ise/Orun
ADC- 365
APC – 12,908
PDP – 1,627
Karamar hukumar Oye
ADC- 998
APC – 18,975
PDP – 2,891
Karamar hukumar Aiyekire (Gbonyin)
ADC- 314
APC – 17,133
PDP – 1,563
Karamr hukumar Ikole
ADC- 812
APC – 26,508
PDP – 750
Karamar hukumar Irepodun/Ifelodun
ADC- 511
APC – 29,278
PDP – 2,119
Karamar hukumar Ekiti ta Gabas
ADC- 1,730
APC – 26,359
PDP – 2,795
PU009, ward 10, karamar hukumar Ikole
APC: 135
ADC: 2
PDP: 1
PU006, ward 10, karamar hukumar Oye
APC: 63
PDP: 17
PU008, ward 10, Inuodi-Inuodi II, Oye
APC: 87
PDP: 7
ADC: 3
PU015, ward 10, karamar hukumar Oye
APC: 86
PDP: 9
ADC: 3
PU:19, Ward:07, Ado Ekiti
APC: 57
PDP: 2
APGA: 1
PU: 10, Ward:Odo Ise II, Ise/Orun LGA
APC: 153
PDP 18
ADC: 5
PU001, ward 10, Children centre-Ilaro, Oye LGA
PDP: 40
APC: 39
PU003, ward 10, Oke Dofin, Oye LGA
APC: 59
PDP: 30
ADC: 2
PU004, ward 10, Oye LGA
APC: 85
PDP: 53
ADC: 2
Dan takarar ADC ya fadi a rumfarsa, APC ta yi nasara
Jam’iyyar APC ta doke ɗan takarar ADC, Ambasada Dare Bejide, a rumfarsa ta zaɓe da ke Ilawe-Ekiti, inda APC ta samu ƙuri’u 140, ADC kuma 37.
An samu rahotannin tashin hankali da yunƙurin sayen ƙuri’u a rumfar zaɓen Bejide, amma jami’an tsaro sun yi gaggawar shawo kan lamarin cikin nasara, cewar The Nation.
PDP ta lashe rumfar zabe a Ekiti
Dan takarar PDP, Wole Oluyede ya samu nasara a rumfar zabe ta 002 da ke mazabar Ugele/Akoru a karamar hukumar Ikere a zaben gwamna da ake yi a Ekiti.
Rahoton Punch ya ce Oluyede ya samu kuri'u 119 yayain da Gwamna Biodun Oyebanji mai neman wa'adi na biyu a APC ya samu kuri'u 113.
PU011 ward 06, Oko-Agba, karamar hukum Ijero LGA
APC: 117
ADC: 9
PDP: 8
Atiba/Aafin ward 01, PU009, karamar hukumar Ikere
APC: 56
PDP: 82
YPP: 2
LP: 1
AAC: 1
PU 03, Ward 06, karmar hukumar Ekiti ta Yamma
ADP: 1
ADC: 2
AAC: 1
APC: 326
PU19, ward 7, karamar hukumar Ado-Ekiti
APC: 57
PDP: 2
PU: 001, mazabar Ado 'D' Ijigbo, Karamar Hukumar Ado-Ekiti
Sakamakon zabe daga Rumfar Zabe ta 001, Makarantar Firamare ta St. Michael, Mazabar Ado 'D' Ijigbo, Karamar Hukumar Ado-Ekiti
APC – 297
PDP – 89
ADC – 9
APGA – 3
Accord – 2
ZLP – 2
LP – 1
NNPP – 1
An fara daura sakamakon zabe
Rahoto ya gabata cewa an fara daura sakamakon zaben gwamnan jihar Ekiti a shafin iRev kamar yadda hukumar INEC ta saba.
Legit Hausa ta fahimci an daura 20% na sakamakon da kimanin karfe 5:00 na yammacin Asabar.