Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ban sauya sheka ba duk da na bar APC - Obaseki
Breaking
Ban sauya sheka ba duk da na bar APC - Obaseki
daga  Mudathir Ishaq

Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo, ya ce har yanzu bai koma wata jam'iyyar siyasa ba. Gwamnan ya sanar da barin jam'iyyar APC bayan ya gana da Ibrahim Gambari.