Wani babba kuma na kusa da jagoran addinin Iran ya ce Mojtaba Khamenei ba zai halarci jana'izar mahaifinsa ba saboda matsanancin barazanar tsaro.
Wani babba kuma na kusa da jagoran addinin Iran ya ce Mojtaba Khamenei ba zai halarci jana'izar mahaifinsa ba saboda matsanancin barazanar tsaro.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Shugaban Alkalan Najeriya, Alkali Tanko Muhammad ya rantsar da Monica Dongban-Mensem matsayin sabuwar shugabar kotun daukaka kara a yau Juma’a, 19 ga Yuni.
A ranar Alhamis, 18 ga watan Yuni, Hukumar Lafiya ta Duniya, ta ayyana cewa Najeriya ta yi sallama da cutar shan inna yayin da cutar ta cika bujenta da iska.
Kungiyar gwamnonin arewa sun gana domin neman maslaha a kan lamarin rashin tsaro da ya addabi yankin. Sun kafa kwamitin kula da tsaro da zai sa ido a yankin.
Gambo ya ce, "Labarin gaskiya ne. Abin ya faru a safiyar ranar Alhamis. Dattijon na zaune a gidansa kwatsam wasu yan bindiga suka zo suka yi awon gaba da shi."
Fitaccen mawakin Hausa wanda yake daya daga cikin mawakan zamani kuma shahararre a kasar Hausa, Nura M Inuwa ya samu zantawa da BBC a Instagram da Facebook.
The Punch ta ruwaito cewa an tsinci gawar Ogiehor ne a gidansa da ke lamba 13 layin Egbor Anenne daura da Benoni kusa da rukunin gidajen gwamnati da ke Benin.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai ya ce ba zai yi kasa a gwiwa ba wajen sake rufe jihar idan har annobar korona ta ci gaba da yaduwa a tsakani.
A jiya ne Shugaban rikon kwarya ya bayyana hanyar kawo karshen rikicin jam’iyyar APC. Prince Eta ya ce sai NEC ta zauna rigimar shugabancin gidan APC za ta kare
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan siyasan APC da PDP da ake yi wa hangen kujerar Sanatan Legas. Daga ciki akwai A. Ambode, Abike-Dabiri, da Sanata Gbenga Ashafa.
Labarai
Samu kari