Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 745 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Gwamnatin Jamhuriyar kasar Nijar ta shiga jerin kasashen duniya da suka dauki matakin cewa ba za su je Aikin Hajjin bana ba domin annobar cutar coronavirus.
Hukumar ta tura da ma'aikata yankunan da musibar ta auku domin su gudanar da bincike da kuma kiyasin asarar da aka yi domin a san ta inda za a fara aikin agaji.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na 'Facebook' a daren ranar Alhamis, Tunji ya bukaci jama'a su taya maigidansa da addu'a. "Ku yi watsi da zancen mutu
Mun kawo maku takaitaccen tarihin Abiola Ajimobi, tsohon Gwamnan da cutar COVID-19 ta kashe. Marigayin ya yi jinya na kwanaki 18, inda a karshe ya rasu yau.
Yan takarar gwamna na jam'iyyar APC a zaben fidda gwanin da za a gabatar a jihar Edo su biyu sun janye, yanzu Ize-Iyamu ne zai zama dan takara guda a jam'iyyar.
A irin wannan lokacin da jam'iyyar ke fama da wata babban kallubale, kamata ya yi duk masu kaunar jam'iyya su hada kai wuri guda domin tafiyar da jam'iyyar.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilin da ya sa jigilar jiragen saman cikin gida ba za ta yiwu a dawo ita ba a ranar 21 ga Yuni, sabanin yadda ta zayyana a baya.
Jami'an tsaro a birnin tarayya Abuja sun saki shugaban gamayyar kungiyoyin matasan Arewa wato CNG, Alhaji Nasturah Ashir Sherrif. Rahoton Jaridar Daily Nigerian
Labarai
Samu kari