Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Babban jagoran jam'iyyar All Progressives Congress APC, Asiwaju Bola Tinubu, a daren alhamis ya ce babu wata barakar da ake bukatar dinkewa a cikin jam'iyyar.
Majalisar wakilai ta na kokarin ceto jami’in da ya caccaki Janar Tukuru Buratai. ‘Yan majalisa ta sun ce babu dalilin kama Sojan saboda ya soki shugabanninsa.
Sai kuma Mrs Sherifat Aregbesola, matar tsohon gwamnan jihar Osun, Mr Rauf Aregbesola; da Ibijoke Sanwo-Olu, matar gwamnan jihar Legas Mr Babajide Sanwo-Olu.
A ranar Alhamis, 2 ga Yuli, Gwamnatin jihar Neja ta amince da kashe N86 miliyan domin killace Almajirai, ciyar da su da kuma mayar da su jihohinsu na asali.
Shehu Sani ya ce a halin da mutane su ke ciki, rashin imani ne a ƙara kuɗin fetur. A watanni biyar da su ka wuce, gwamnati ta ƙara haraji, sannan an rufe gari.
Manyan kungiyoyi da ‘Yan siyasa sun fara fafutukar ganin Ibo sun karbi mulkin kasa, su na kokarin ganin Inyamuri ya zama Shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa.
Jami'an hukumar tabbatar da ingancin Abinci da magungunan (NAFDAC) sun tarwatsa taron kaddamar da wani maganin gargajiya na cutar korona a garin Abeokuta a.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 626 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Sabunta mukamin nasu ya biyo bayan bita da nazari kan kwazon aiki da suka yi a baya wanda bukata ta sanya shugaban kasar ya amince da su ci gaba rike kujerunsu.
Labarai
Samu kari