A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya karyata fadin cewa ba zai je jihar Edo don jagorantar kamfen din gwamnan jam'yyar APC ba ya ce makircin magauta ne.
Kazalika, shugaba Buhari ya bukaci dukkan kungiyoyi da hukumomin da ke aikin jin kai a yankin arewa maso gabas suke hada kai da kwamandan rundunar rundunar atia
Jaridar Daily ta ruwaito rayukan mutane da dama sun salwanta a wani sabon hari da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
Alhaji Balarabe Musa ya bayyana cewa sabuwar kungiyar siyasa ta National Consultative Forum wato NCF za ta sharewa yan Najeriya hawayensu da magance matsaloli.
A cewar Janar Enenche, rundunar soji ta kai harin ne; "ranar 3 ga watan Yuli a cigaba da atisayen rundunar soji na karasa murkushe mayakan kungiyar Boko Haram
Daga karshe sakamakon gwajin cutar coronavirus da Gwamna Simon Lalong da iyalansa suka yi ya fito, ya kuma nuna basa dauke da kwayar mugunyar cutar numfashin.
Kungiyar mai fafutikar yaki da rashawa ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lalubo wasu makudan kudi da ake zargi sun yi layar zana daga asusun gwamnati.
Dangantakar da ke tsakanin Ajayi da gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu ya yi tsami yan watanni da suka gabata. Legit.ng ta tuna cewa Agboola da ubangidan
Wani jami'in hukumar kula da cunkoson kan titi na jihar Legas (LASTMA) mai suna Emmanuel Mekuri, ya sokawa karuwarsa da suke zaune tare wuka mai suna Patricia.
Labarai
Samu kari