Yanzu-yanzu: Dalolin 'baitul malin' jihar Edo PDP ke hange - Ganduje

Yanzu-yanzu: Dalolin 'baitul malin' jihar Edo PDP ke hange - Ganduje

Shugaban kwamitin jam'iyyar APC na yakin neman zaben gwamna a jihar Edo kuma Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje, ya ce jam'iyyar PDP na hango tarin dukiyar asusun jihar ne, shiyasa take goyon bayan Gwamna Obaseki.

Ya yi alkawarin cewa, nan da ranar 19 ga watan Satumba, "Gwamna Obaseki zai tozarta yayin da za a killace Gwamna Wike".

Ganduje wanda ya zanta da manema labarai jim kadan bayan rantsar da 'yan kwamitin kamfen dinsa, wanda kwamitin shugabanci rikon kwarya karkashin Gwamna Mai Mala Buni suka yi a babban ofishin jam'iyyar a Abuja, ya ce nasara na tare da APC.

Karin bayani na tafe...

KU KARANTA: Yadda aka hana ni shiga addu'ar Fida'un marigayi Ajimobi - Mataimakin gwamnan Oyo

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel