Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa ya cika da wasu bayin Allah a kogin Benue, mafi akasarin mutanen sun kasance mambobin coci da ke a hanyar zuwa babban taro.
Yayinda ake ci gaba da yaki da annobar coronavirus a fadin duniya, kasar Najeriya ta sake rashi na wasu manyan 'ya'yanta uku a yau Lahadi, 5 ga watan Yuli.
Makonni kadan da suka gabata ne Gwamna Godwin Obaseki dai ya sauya sheka daga APC ya koma PDP kuma jam'iyyar ta tsayar da shi takara ba tare da wata-wata ba.
Bayan kimanin watanni hudu kenan da bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da kuma Abuja.
A watan Maris ne gwamnati ta ba da umarnin rufe makarantu a fadin tarayyar kasar biyo bayan bullar cutar korona wadda a yanzu da ta harbi sama da mutum 25,000.
Yayin zartar da hukunci daban-daban Alkalan kotun biyar karkashin Mai Shari’a Adamu Jauro, sun yi watsi da kararrakin hudu saboda rashin dalilai masu tushe.
Gaskiya annobar korona da kuma karyewar da farashin man fetur ya yi a kasuwar duniya, su ne dalilain biyu da suke tilastawa kasar nan fita neman bashi a ketare.
Annobar korona dai na ci gaba da yaduwa a kasashen duniya dama nan gida Najeriya, lamarin dai ya fi shafar masu kudi da jami'an gwamnati ciki harda gwamnoni.
Sanarwar ta bayyana cewa gwamnan ya yi wannan furuci ne a wani taron manema labarai tare da kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar korona da gwamnatin ta kafa.
Labarai
Samu kari