Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Malam Yusuf, wanda ya bayyana a gidan jaridar ARISE, ya ce a wasu lokutan, gwamnonin jihohin suna siyawa ƴan bindigar Shanu, sannan su basu kuɗi a matsayin hany
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, a ranar Alhamis, ya caccaki shugaban rundunar sojin kasa, Lt. Janar Tukur Buratai, akan maganar ta'addanci.
Wani Smart Odojie Ofagba, wanda 'yan sanda sukayi sanadiyyar kisan mahaifinsa, Samuel Udojie Ofagba, kawunsa, Abulimen Ofgba da leburan mahaifinsa, Kinsley.
Iyalan kowanne cikin manoma 48 da aka kashe a gonan shinkafa a jihar Borno sun samu kudi N600,000 daga hannun gwamnatin jihar Borno da kayan buhunan abinci.
Kamar yadda Obiano ya tabbatar, ya cigaba da yin aiki tukuru don ganin sun samu cikakkiyar walwalar ma'aikatan jihar Anambra, kuma ya tabbatar kowa ya huta.
Babban malamin addinin musulunci na jihar Kaduna, Dr Ahmad Abubakar Gumi, yace rikicin kudancin Kaduna ya dauki lokaci mai tsawo, Daily Trust ta wallafa hakan.
Ministan labarai da al'adu a Najeriya, Lai Mohammed, ya ce al'ummar Arewa maso gabashin Najeriya sun daina biyan yan Boko Haram haraji saboda mulkin Buhari.
Kamar yadda rahotonni suka kammala, wadanda sukayi aika-aikan sun tsere da wayarsa, bayan sun sare saurayin wuri-wuri a jikinsa. Ya mutu ne ana hanyar asibiti.
Shugaban ƙungiyar NGF kuma gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wanda ya bayyana hakan a Maiduguri jiya yace sojoji ba zasu iya magance matsalar tsaron da ta add
Labarai
Samu kari