Ministan Isra'ila, Amichai Chikli ya bayyana cewa Isra'ila za ta kai hari Syria komai daren dadewa. Ya ce Turkiyya, da Qatar na cikin ma su masu barazana.
Ministan Isra'ila, Amichai Chikli ya bayyana cewa Isra'ila za ta kai hari Syria komai daren dadewa. Ya ce Turkiyya, da Qatar na cikin ma su masu barazana.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
An tsananta tsaro a harabar babbar kotun tarayya dake Yenagoa, jihar Bayelsa a ranar Juma'a, don gudun kutsawar 'yan ta'adda kamar yadda sukayi a ranar Alhamis.
Ali Ndume, Sanata mai wakiltar Borno ta kudu, ya umarci lauyoyinsa da su fara bin hanyoyin janyeshi daga tsayayyen Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban fansho.
Kisan akalla manoma akalla 47 a jihar Borno ranar Asabar, 28 ga Nuwamba, ya sake jaddada kiran da mutane ke yi na shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro.
Gwamnan jihar Zamfara, Mohammed Bello Matawalle, ranar Juma'a ya gargadi gwamnonin APC biyar da Sanatoci bakwai da tsohon gwamna Yari ya gayyata su nisanta.
Wata jami'ar kasar Amurka, East Carolina ECU, ta karyata nada gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a matsayin Farfesa mai ziyara, Premium Times ta ce.
Babbar kotun tarayya dake jihar Legas ta amince wa tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, wanda ake zargin damfarar naira biliyan 2.2, ya tafi kasar waje.
Fadar shugaban kasa ta musanta labarin da yayita yawo a yanar gizo na tsohon gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun, cewa ya tura wa shugaba Buhari N12,500,000.
Maryam Sanda, matar da kotu ta yankewa hukuncin kisa, za ta kara daukaka kara zuwa kotun koli don samun rangwamen hukuncin da aka yanke mata, ChannelsTv tace.
Rundunar Operation Sahel Sanity wacce take a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina, ta kashe fiye da 'yan ta'adda 12, sannan ta damke wasu akalla wasu 26.
Labarai
Samu kari