Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Kotun daukaka kara da ke zama a Abuja a yau ta tabbatar da hukuncin kisan da aka yanke wa Maryam Sanda a ka kisan mijinta Bilyaminu Mohammed Bello da ta yi.
Hukumar wani asibiti mai zaman kansa dake Awka, jihar Anambra ta rike wata Virginia James, mai shekaru 39 akan kudaden asibiti. Punch Metro ta wallafa hakan.
Wani gurgu ya kalubalanci wata soja da cutar dashi saboda ya kwaba wa danta a wuraren Mokola a Ibadan, jihar Oyo. A wani Bidiyon wata soja mai suna Mamman H.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya tarba sojoji daga Kamaru a ranar Alhamis. Sojojin sun isa gidan gwamnati da ke Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
Yan Najeriya da dama sun yamutsa gashin baki a shafin soshiyal midiya bayan bayyanar hotunan Hafsat sanye da hijabi inda ta tambaya ko tana kama da Nicki Minaj.
Mumunan hadarin motan da ya faru a Kwanar Garko dake karamar hukumar Garko ta jihar Kano, ya yi sanadiyar halakar akalla mutane 11, Daily Trust ta ruwaito.
Bayan watanni hudu da bashi beli, an mayar da AbdulRashid Maina kotu da safiyar Juma'a, 4 ga watan Disamba, 2020. An gurfanar da shi gaban Alkali Okong Abang.
Sanata Ishaku Elisha Abbo ya sake yin abin ba yada labari a Duniya, ya nuna bajinta. Wani tsagera ya tare ‘Dan Majalisa a gida, ya bukaci sai ya ba shi kudi.
Alhaji Lai Mohammed, ministan labarai da al’adu ya bayyana cewa sai Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cike wa’adin mulkinsa tsaf kafin ya sauka duk da matsi.
Labarai
Samu kari