Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.

Gwamnonin Arewa maso Gabas sun yi taro a Garin Yola, Jihar Adamawa a ranar Alhamis. Jihohin kasar sun tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin yankinsu.
A jiya APC ta ce Jam’iyyar PDP ta tsiyace ne, shiyasa sa ake barinta ana sauya-sheka. APC ta ce PDP ta gaza rike gurbin babbar Jam’iyyar hamayya a Najeriya.
Kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun bukaci gwamnatin tarayya ta baiwa jihohinsu damar yankewa duk wanda aka kama da laifin ta'addanci hukuncin da ya dace.
An cafke wasu mutanen Najeriya da suka damfari Bayin Allah a kasashe rututu. Interpol da ‘Yan Sandan gida ne su kayi ram da wadannan hatsabiban ‘Yan Yahoo.
Yan sanda a jihar Nasarawa sun kama wani mutum mai shekara 27 mai suna Cephas Iliya, bisa zargin kashe tsohon mai gidansa. Mai magana da yawun rundunar, ASP Ram
Atiku Abubakar ya bayyana takaicinsa akan yadda APC suka zargeshi da shirye-shiryen neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP don zaben 2023.
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad, ya wallafa hotunan matarsa, Naeemah Junaid a shafinsa na Instagram, inda yake tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta.
A yau Juma'a ne shugabannin ASUU za su yi zama domin daukar matakin janye yajin-aiki. Hakan na zuwa ne bayan watanni 8 da rufe Jami’o’in gwamnatin tarayya.
Sanata Ishaku Abbo, mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dattawa, ya bayyana canja shekarsa, daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.Kamar yadda Daily Trust.
Labarai
Samu kari