Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.

Wasu da ake zargin mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ne sun kashe manoman shinkafa a kalla guda 44 a yayin da suke gurbe amfanin gonarsu a cewar dan maj
Wani dan ta'adda wanda ya addabi fasinjojin jiragen ruwan kogin Bonny dake Port Harcourt a jihar Rivers, Dan Ezekiel George, ya shiga hannun 'yan sandan jihar.
Tsohon Sanata da ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya caccaki hukumar Hisbah ta jihar Kano kan gargadin da ta yiwa gidan rediyo kan Black Friday
Gwamnatin tarayya ta bukaci mako daya kacal wajen kungiyar kwadago NNPC domin duba yiwuwar janye karin farashin da akayiwa man fetur a watan Nuwamba, 2020.
Fatawar majalisar malaman jihar Kano ya sha ban-ban da na hukumar Hisbah kan lamarin ranar Black Friday da aka haramta fadinsa a jihar Kano don wasu dalilai.
Gwamnatin tarayya ta bude sabon shafin da zai taimakawa tsaffin matasan N-Power neman tallafi da jari na babban bankin Najeriya watau CBN, Leadership ta ruwaito
Rundunar Sojojin Operation Thunder Strike, OPTS, a daren Juma'a ta kawar da yunkurin da yan bindiga sukayi na garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Yan sandan Jihar Katsina a ranar Asabar sun tabbatar da mutuwar wani da ake zargi dan bindiga ne a karamar hukumar Malumfashi da ke jihar. Mai magana da yawun r
Za kuji EFCC tana zargin da dukiyar kasa Bukola Saraki ya mallaki wasu gidajensa. Shaidan EFCC ya tona yadda Bukola Saraki yayi sama da fadi da dukiyar kasa.
Labarai
Samu kari