Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin wasu ma'aurata da suka shiga auren gata da gwamnati ta shirya a jihar Katsina sun yi yaudara iri-iri a tsarin.
Murna ta gagari wata amarya a ranar shagalin bikinta bayan ta gano cewa angonta ya na da mata da 'ya'ya da wata matar, sannan kuma mutanen da ya zo da su wurin
Joe Biden zai tafi da wani Matashi daga kasar Najeriya idan ya karbi mulki. Biden zai kuma tafi da wasu bakakafen fata akalla 3 idan ya hau kan karagar mulki.
Ƴan bindigar sun kai farmaki Kwalejin Fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zariya inda suka sace Malamai da ƙananan yara, kana suka gangara jami'ar Ahmadu Bello suka sa
Mai magana da yawun Shugaban kasa ya bayyana abin da ya yi sanadiyyar mutuwar Bayin Allah a Zabarmari. Garba Shehu ya yi karin haske game da harin na Zabarmari.
Saudiyya ta nuna alhininta akan kisan manoman shinkafa da ake zargin 'yan Boko Haram sunyi a Borno. Saudiyya ta wallafa wannan sakon a shafinta na Twitter.
Ministan Labarai da al'adu, Lai Mohammed, a ranar Litinin yace a yanzu haka an bar Najeriya da 'yan ta'adda saboda an hana ta makaman yakar 'yan ta'addan kasar.
Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwarsa tare da yin jaje a kan kisan gillar da maharan Boko Haram suka yi wa wasu manoma a jihar Borno.
A ranar Litinin, rundunar sojin Najeriya ta nuna takaicin yadda wasu 'yan arewa maso gabas suke kin baiwa jami'an tsaro bayanai wadanda zasu taimakawa bincike.
Tawagar shugaba Muhammadu Buhari karkashin jagorancin shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan sun isa Borno domin yi masu jaje da ta'aziyya kan kisan manoma.
Labarai
Samu kari