Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.

Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress APC, Mai Mala Buni, ya ce yana kwana uku zuwa hudu a wata a jiharsa.
Malaman addinin musulunci sun hassala da mulkin Shugaba Muhammadu Buhari sakamakon yadda harkokin tsaro kullum suke kara tabarbarewa a Najeriya, musamman arewa.
Shugaban majalisar dattijai ta kasa, Ahmad Ibrahim Lawan ya shawarci gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari da ta sauya fasalin tsaro a yanzu.
Gwamnatin tarayya za ta taka wa duk wani mai zanga-zanga akan cutarwar dan sanda da wasu matsololi makamantan haka burki, jaridar Thisday ta wallafa hakan.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya nuna takaicinsa a kan yawan 'yan sandan da ya kamata su yi yaki da ta'addanci amma suna can suna yin akasin hakan.
Manoma suna fuskantar rashin tsaro da kisan wulakanci a arewacin Najeriya. Don yanzu ba a garkuwa da mutane kadai 'yan ta'adda suka tsaya ba, har da kisan kuwa.
Gwamnatin Tarayya za ta kara yawan masu shiga tsarin N-Power da ci da ‘Yan Makaranta. Minista ta ce shugaba Buhari ta kara yawan wadanda za a ba aikin N-Power.
Wani maƙwabcin yankin ya ce tun a daren Lahadi, ƴan fashin suka tare hanyar tsakanin Jaji da kwanar Faraƙwai, kana suka tare hanyar da ke tsakanin Lamban Zango
Muhammadu Buhari ya tuta tawagar ta musamman ta je kauyen Zabarmari. A nan aka ji cewa shugaban Najeriyar ya umarci sojoji su shiga duk inda Boko Haram suke.
Labarai
Samu kari