Shugaban Amurka, Donald Trump ya zargi Benjamin Netanyahu da gaza yaki da Hezbollah a Lebanon, inda ya ce yana kashe fararen hula da yawa a kasar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zargi Benjamin Netanyahu da gaza yaki da Hezbollah a Lebanon, inda ya ce yana kashe fararen hula da yawa a kasar.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
A ranar Laraba, hedkwatar tsaro tace ta samu duk wasu labarai da take bukata daga bakin jami'an tsaro da kuma gwamnatin jihar Katsina,inda tace ga dukkan alamu.
Wasu matasa sun kona ofishin yan sanda a Igboukwu dake karamar hukumar Aguata na jihar anambara, sakamakon harbin wani dan babur da jami'in dan sanda yayi.
Gwamna Bello Masari na jihar Katsina yace wadanda suka sace daliban GSSS Kankara, masu garkuwa da mutane ne ba 'yan Boko Haram ba, Channels Tv ta wallafa hakan.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sani Yarima, ya bayyana burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023, a karkashin jam'iyyar APC, Daily Trust ta wallafa hakan.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya shawarci matasan jiharsa da su yaki 'yan ta'adda da 'yan fashi kada su tsaya jiran hukuma. Gwamnan ya sanar da hakan.
A wani sako da ta wallafa a shafinta na tuwita, NIMC ta ce 'yan Nigeria zasu iya sanin ko an hada lambobinsu na NIN da layin wayarsu ta hanyar aika *346# daga
Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatul Bidia Waikamatussunnah, JIBWIS, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya umurci dukkan malamai da ke limancin khamsul-salawat su fara y
Dr Hakeem Baba Ahmed, mai magana da yawun kungiyar dattijan arewa, hulda da kuma bada shawarwari, ya bayyana gazawar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Yayin d
Kotun daukaka kara dake zama a Abuja ta rushe hukuncin da aka yanke wa Olisa Metuh, tsohon kakakin jam'iyyar APC, shekaru 7 a gidan gyaran hali, The Cable tace.
Labarai
Samu kari