CBN ya fitar da sababbin dokokin BVN da za su fara aiki daga ranar 1 ga Mayu, 2026. Legit Hausa ta tataro abubuwa 5 da ya kamata ku sani gabanin wa'adin.
CBN ya fitar da sababbin dokokin BVN da za su fara aiki daga ranar 1 ga Mayu, 2026. Legit Hausa ta tataro abubuwa 5 da ya kamata ku sani gabanin wa'adin.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kama mutane 720 inda aka same su da abubuwa daban-daban da suka hada da bindigogi kirar gargajejiya da harsasai.
Ana zargin ’yan sanda sun harbe wasu matasa masu suna Abubakar Isah da Ibrahim Sulaiman mai inkiyar Mainasara a unguwar Sharada da ke garin Kano a daren Asabar.
Jaruma Inem Peter ta bayyana wani ra'ayin wanda ya janyo mata cece-kuce tare da maganganu daga jama'a. A ra'ayin jarumar, ta ce mata sun fi zama lafiya ba maza.
Bayanai sun nuna cewa mutumin wanda har zuwa lokacin tattara wannan rahoton ba'a kai da gano kowaye ba, ya siyo fetur, ya kulle kansa a ɗaki tare da buduruwarsa
Samamen da dakarun sojin kasar nan ke cigaba da kaiwa yana matukar tasiri a yankin arewa maso gabas na kasar na. Sun yi nasarar damke wasu masu hada bama-bamai.
Ya samu nasara ne saboda an tafka magudi a zaben. Babu masu sa-ido, babu masu lura da zabe. An yi amfani da wani kamfani da sunansa ya gurbata wajen tattara sak
Amaryar hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Na’ema ta aikewa mijinta Bashir Ahmad zafafan kalamai masu motsa zuciyar ma’abota soyayya a shafin Twitter.
Gwamnatin tarayya a ranar Asabar a Abuja ta ce shirye-shirye na kan hanya don ganin an yi wani tsari ga malaman makaranta nan gaba, wanda matakin digiri mai dar
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa kudirinsa na gaba shine imma ya zama fasto don isar da sakon Allah ko kuma Shugaban kasar Najeriya.
Labarai
Samu kari