Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da ransa domin ceto daliban da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su zuwa daji.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Wasu samari sun banka wa wani, wanda ake zargin dan fashi ne, wuta kusa da ofishin jihar dake Agodi, Ibadan, babban birnin jihar Oyo, jaridar The Punch ta ce.
Shugaban kasan Faransa, Emmanuel Macron, ya kamu da cutar COVID-19, fadar shugaban kasar ta bayyana, kuma tuni Macron ya shiga killace kansa na mako mai zuwa.
A yau Alhamis 17 ga watan Disamba, 2020, Shugaban kasan Najeriya na demokradiyya na hudu, Muhammadu Buhari, ya cika shekaru 78 a duniya kuma ana tayashi murna.
Alkaluman baya bayan nan akan mutanen da annobar cutar korona ke kamawa a Nigeria suna saka damuwa a zukatan jama'a tare da fargabar cewa za'a koma gidan jiya.
Gwamnatin jihar Legas ta bukaci a rufe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu nan da ranar Juma'a. Hakan na kunshe cikin jawabin da aka saki Alhamis.
Babban bankin ƙasa CBN, ya fitar da zunzurutun kuɗi Naira biliyan N12.55 domin tallafawa masu kiwon kaji, a wani yunƙurin gwamnati na ƙara bunƙasa samar da ƙwai
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Idanre/Ifedore a majalisar wakilai, Tajudeen Adeyemu Adegunsonye, ya sauya sheka daga jam'iyyarsa ta SDP zuwa jami'y
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari yace ana tattaunawa da 'yan bindigan da suka sace daliban GSSS Kankara ta Kungiyar masu kiwon shanu ta Miyetti Allah.
Anselm Ojezua, tsohon wani sashi na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Edo, ya koma jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). The Sun ta ruwaito
Labarai
Samu kari