A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Edo ta kama wani mai POS wanda ke taimakawa masu satar mutane wajen karbar kudi daga asusun bankunan wadanda lamarin ya cika da su.
Wasu yan bindiga sun kai hari a kananan hukumomin Igabi da Jema'a a Jihar Kaduna, inda suka kashe mutane hudu suka raunata wasu da dama, The Punch ta rwuaito.
Hukumar Kula da Shige da Fice na Kasa, Kwastam, Western Marine Command, WMC, a ranar Laraba ta ce ta rasa daya daga cikin jami'anta sakamakon hatsarin jirgin ru
Kakakin kungiyar dattawan Arewa (NEF), Hakeem Baba-Ahmed, ya yi zargin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na tafiyar hawainiya kan lamuran kasar.
Sabon Kwamishinan da Gwamnan Taraba ya zaba ya fara aiki a karkashin bishiya saboda rashin ofis. Rashin kyawun wurin aiki ya sa Kwamishinan zama a kasan itace.
Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah Kautal Horre ta ce gwamnonin jihohin kudu maso yamma, da ke korar makiyaya daga jihohinsu na janyo wa Bola Tinubu matsala gam
Gwamna David Umahi ya ce mutanen Kudu maso gabas sun fi morar gwamnatin nan ta APC, ya ce shekaru 5 na Muhammadu Buhari sun fi 16 na PDP da aka mora a yankin.
Wata 'yar kasar Kenya, Nelius Wangui Mainawas ta gurfana a gaban wata kotu sakamakon zarginta da ake da sace wayoyi biyu daga wurin wani mutum da tace saurayin.
Sheikh Ahmad Gumi, shahararren malamin addinin musulunci ya ce yan bindiga ba za su ajiye makamansu ba har sai an basu tabbacin babu abinda zai same su sannan z
Labarai
Samu kari