Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Abun bakin ciki yayinda kishi ya sanya wata uwargida ta kashe kishiyarta sakamakon lakada mta duka da tayi, sannan kuma ta cinnawa dakinta da gawarta wuta.
Daruruwan masu baburan adaidaita-sahu da aka fi sani da Keke-Napep sun kauracewa tituna a Maiduguri sakamakon yajin aikin da suka fara kan abinda suka kira cin
Babban jagora a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bada gudunmuwan milyan 50 ga wadanda su
A kalla mutane biyu aka kashe sannan aka sace guda a wani sabon harin a aka kai a karamar hukumar Kaura Namoda da ke jihar Zamfara, TVC News ta ruwaito. Wadanda
Majalisar dattijai ta Ƙasa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na naɗa Halliru Nababa a matsayin shugaban hukumar dake kula da gidan gyaran hali
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Nigeria, CBN, Dr Obadiah Mailafia a ranar Laraba ya yi zargin cewa kasashe masu karfi na duniya suna kokarin tarwatsa Ni
Budurwar wacce aka bayyana da suna Jane Onyekwere, ta bayyana cewa ta gaji da tambayar da mutane ke yi mata na yaushe za ta yi aure don haka yanzu ta shirya.
Wani attijiri ya boye mota a gareji tsawon shekaru 40 sakamakon tsoron kada gwamnatin kasarsa ta bincike shi. Ana yi wa motar lakabi Alhaji Agyaa Benz a garin.
Gwamnatin tarayya ta ware makudan kudade don gina hanyoyi 12 a fadin kasar Najeriya. An ware kudaden ne a matsayin kashi na farko don fara aikin a fadin kasar.
Labarai
Samu kari