Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Kungiyar dattawan arewa ta hannun shugabanta, Ango Abdullahi ta bayyana cewa arewa ba za ta yi amfani da kabila da addini ba wajen zaben shugabanni a 2023.
A halin yanzu mutane na zaman dar-dar sakamakon jin karar harbe-harben bindiga a garin Aba da ke jihar Abia a kusa da inda ofishin yan sanda ya ke. Mazauna gar
Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, a ranar Laraba ya bayyana cewa gwamnati ba za ta iya aiki ba muddin ba'a biyan kudin haraji da kuma sayan man.
Ana cigaba da zaman dar-dar a jihar Imo a yayin da yan bindiga a safiyar ranar Alhamis suka kai hari hedkwatan 'yan sanda da ke Mbieri a karamar hukumar Mbaitol
Wani dan Najeriya ya bayyana dalili da yasa ya fara tunanin gina gida da robobin ruwa. Yanzu haka dai ya kammala, kuma ya ce ya fi gidan siminti dadin zama nesa
A Najeriya, 'yan siyasa suna samun damar rike kujerun sarautar gargajiya daga garuruwansu da inda ba garinsu ba.Suna samun wadannan matsayin ne sakamakon yadda.
Akwai yiwuwar Majalisar Najeriya ta kyale Hijabi ya samu shiga har cikin gidan Soja. ‘Dan Majalisar jihar Neja, Hon. Saidu Abdullahi ya gabatar da wannan kudiri
A ranar Laraba mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana dalilin da ya sanya Buhari ya nada Usman Alkali a matsayin sabon sifeta janar na 'yan.
Wani kamfanin da ya sanya hoton masallaci a rigar mawaki Jay Z ya rubuta wasikar afuwa zuwa ga malaman masallacin mai dimbin tarihi dake wani yankin kasar Kenya
Labarai
Samu kari