Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Hawaye sun kwaranya a sakatariyar karamar hukumar Jema'a dake Kafanchan, jihar Kaduna ranar Laraba yayinda gwamnatin jihar ta mika wasikun sallama ga wasu.
Daya daga cikin daliban makarantar FCFM dake Afaka, jihar Kaduna ya yi bayani kan ainihin yadda suka samu kubuta daga hannun yan bindiga, rahoton Daily Trust.
Sabon sifeta janar na 'yan sanda, Usman Alkali ya ce 'yan sanda a karkashin mulkinsa zasu tabbatar da bunkasa harkar tsaro a Najeriya. Premium Times ta ruwaito.
Shugaban Cibiyar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ya tabbatar da bullar sabuwar annoba t6a cutar murar tsuntsaye a jihohi bakwai a fadin kasar.
Wani mutum dan Najeriya mai amfani da suna celestocalculus ya yi wata wallafa a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani ta Twitter akan wata bishiyar mangwaron.
Sufeto janar na 'yan sanda mai barin gado, Mohammed Adamu ya sauka daga matsayinsa a hukumance, ya mika shugabanci ga sabon mukaddashin IGP, Usman Alkali Baba.
Rahotanni sun kawo cewa fursunoni fiye da 80 da suka tsere daga Cibiyar gyara hali ta Owerri sun dawo don radin kansu, yan kwanaki bayan faruwar al'amarin.
Kowa ya tuna bara! Wasu 'Yan Najeriya sun tuna zamanin baya lokacin da kudi ke da daraja bayan bayyanar hotunan tsoffin kudin kasar a shafukan soshiyal midiya.
Wasu majiyoyi da suka nemi a sakaya sunayensu sun yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya kori Mohammed Adamu ne saboda rashin tsaro a kudu maso gabas.
Labarai
Samu kari