Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Biki yayi biki yayinda aka hango wasu manyan samari suna balle bandir-bandir din kudi suna watsawa a sama a yayin wani gagarumin liyafa da ya wakana a Benin.
Dan gwagwamayar Yarabawa, Sunday Adeyemo Igboho, ya dakatar da gangamin kasar Yoruba da aka shirya gabatarwa a Legas ranar Asabar, The Cable ta ruwaito. Idan za
Bayan gabatar mata da rahoton bincike kan uamenin gwamnati na hana amfani da twitter a Najeriya, yan majalisa sun yi fatali da shawarar ɗage dokar a Najeriya.
Kungiyar yarbawa sun gargadi Sunday Igboho kan fafutukar da yake yi na cewa sai Yarbawa sun balle daga Najeriya. Sun ce ya dauki darasi daga Nnamdi Kanu na IPOB
Motar mai tashi, an kusan fara kera ire-irenta a wani muhimmin abin ci gaba bayan da ta yi shawagin gwaji na minti 35 tsakanin filayen tashin jiragen sama guda.
Yanzu haka an gano cewa iyaye da ma masu fatan alheri da kuma mutane masu kishin addini sun ba da N20m a matsayin fansa ga ’yan bindigar da suka sace daliban.
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta bayyana cewa sojojin Operation HADIN KAI sun kashe kimanin 'yan ta'addan Boko Haram 73 tare da ceto wasu mutane 55 a jihar Borno.
Gwamnatin Najeriya ta zargi shugaban kungiyar IPOB da kashe mutane sama da 60 a yankunan kudu maso gabas da kudu maso kuduncin Najeriya cikin kasa da watanni4.
Bayan watannin da aka kwashe ana ta rade-radi tare da musanta lamarin, Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya koma jam'iyyar APC a ranar Talata, 29 ga Yuni.
Labarai
Samu kari