Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayinsa cewa, duk da irin aikin da ya yi babu wanda ya taba zargin cewa shi dan rashawa ne ko mai karbar cin hanci.
Bisa ga dukkan alamu fatan da shugaban kungiyar IPOB, nanamdi Kanu ke yi na cewa kasar Birtaniya za ta ceto shi daga gwamnatin Nigeria abu ne mai kaman wuya
'Yan bindiga sunyi awon gaba da ma'aikata shida na wani kamfanin kera tangaran da ke Itobe a Jihar Kogi kamar yadda The Cable ta ruwaito. William Aya, mai maga
Bayan dogon lokaci da sace ɗalibai a makarantar islamiyya dake garin Tegina, jihar Neja, gwamnatin jihar tace tana sane da wurin da yan bindigan ke tsare dasu.
Jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya FCT Abuja na cikin matsanancin basussuka na gida da na waje yayinda tattalin arzikin Najeriya ke cigaba da durkushewa.
Tashin hankali ya fada kauyen Jangeme dake karamar hukumar Gusau ta jihar Zamfara lokacin da wasu 'yan gida daya suka sheka lahira bayan cin guba da suka yi.
A ranar Laraba da ta gabata, jam'iyyar APC tayi martani kan zargin da ake yi na cewa komen da wasu gwamnonin PDP ke yi zuwa APC hanya ce ta buga magudin zabe.
Rahotanni sun ce ana bincike domin a gano masu taimaka wa kungiyar nan ta IPOB. Kashin masu taimakawa tafiyar IPOB da tallafin kudi da makamai ya bushe yanzu.
Hisbah ta ce amfani da gunki a shago ya sabawa addinin musulunci. Hukumar ta ce ajiye wannan abu tamkar gunki ya na kawo mugayen sake-sake a ran wasu mutanen.
Labarai
Samu kari