Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Rundunar 'yan sandan Isra'ila ta kama wani matashi dan shekara 20 da zargin taimakawa Iran da bayanan sirri. Isra'ila ta ce za a gurfanar da shi a kotu.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Babbar kotu a jihar Kaduna ta zabi ranar Alhamis, 28 ga Yuli, domin yanke hukunci kan shugaban mungiyar mabiya akidar Shi'a, Ibrahim Zakzaky, da uwargidarsa.
Hukumar NNPC za ta dauki watanni 18 wajen gyara matatan danyen man da ke Najeriya. Za a shafe fiye da shekaru uku kafin a gama gyara matatar da ke Fatakwal.
Shugaba Muhammadu Buhari zai cigaba da biyan kudin tallafin mai a 2022 saboda hana fetur tsada. Najeriya za ta kashe kusan Tiriliyan 1 idan aka yi lissafi.
Dr Henry Bolaji Akinduro, shugaban kamfanin Total Grace Oil and Gas Investment Limited, ya bayyana cewa dukiyar da ake ganin yana da su yanzu, da jarin N50,000.
Sojojin saman Najeriya sun yi kaca-kaca da sansanonin haramtacciyar kungiyar IPOB a jihar Delta. Kwamishinan 'yan sanda na jihar, Muhammad Ari ya tabbatar dashi
Sakamakon jita-jita dake yaduwa a kafafen ra'ayi da sada zumunta cewa wasu sabbin gwamnonin PDP biyu na shirin komawa APC, gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa yayi
An shiga tashin hankali a sakateriyar jam'iyyar APC a ranar Alhamis a garin Abuja bayan an dinga rade-radin cewa ginin zai rushe.Sakateriyar APC ta kasa, Abuja.
Diyar shugaban kasan Najeriya, Hanan Buhari, a ranar Talata, 29 ga watan Yuni ta karba kwalinta na digiri na biyu da ta kammala a London.Hanan wacce ta kammala.
Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta fara farautar Sunday Igboho, ɗan gwagwarmayar Yarbawa bayan ya tsere yayin da ta kai samame gidansa a jihar Oyo, The Cabl
Labarai
Samu kari