Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Babban bankin Najeriya, ya bayyana cewa, tuni ya kammala aikin kirkirar kudin intanet wanda ayanzu haka za a fara gwajinshi cikin kankanin lokaci mai zuwa.
Gwamnatin Nigeria ta shaida wa babban kotun tarayya a Legas cewa bata hana yan Nigeria amfani da dandalin sada zumunta na Twitter ba, tana mai cewa har yanzu ak
Wasu 'yan bindiga sun kai hare-hare mabanbanta a jihohin Benuwe da Nasarawa inda suka halaka akalla mutane goma sha takwas tare da haddasa asarar dukiyoyi.
Rundunar yan sanda a jihar Zamfara ta ce ta halaka wani hatsabibin dan bindiga a jihar sannan ta ceto mutane 11 da aka yi garkuwa da su kamar yadda The Punch ta
PDP na so EFCC ta binciki tsohuwar shugabar NPA da Ministan Buhari a kan zargin sata. Jam’iyyar adawar ta dawo da maganar ne bayan jin an kori Hadiza Bala Usman
Kungiyar Kudancin Kaduna (SOKAPU) ta roki gwamnatin tarayyar Najeriya da ta bayyana ‘yan fashi da makiyayan da ke addabar arewacin kasa a matsayin ‘yan ta’adda.
Makonni bayan sauya shekarsa daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Gwamna Ben Ayade na Cross River ya fara bayyana dalilan da suka sa ya koma jam'iyyar.
Jami'an hukumar hana fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Benuwai sun kama wata mata 'yar shekara 36, Chioma Afam, tare da abokiyar aikinta, Peace Cale
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a jiya ya ce 'yan sa kai ne zasu jagorancin jami'an tsaro wurin yaki da miyagun 'yan bindiga a jihar, Daily Trust.
Labarai
Samu kari