Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Kotu ta zauna, ta bayyana hukuncin ci gaba da tsare Sunday Igboho yayin da ta amince a saki matarsa ba tare da bata lokaci ba. Cikakken bayani na cikin rahoto.
Matashi daga jihar Kano ya ce sam ba za a yi ba shi ba, domin ya daura damara domin tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Ya gana da makusantan Ganduje.
Wata tsohuwar ministar mata ta ce ya kamata a yanzu kam a ba mata dama domin a ga kamun ludayinsu. Ta ce mata za su iya wakiltar kasar nan yadda ya kamata.
Fadar shugaban kasa ta ce PDP ta ma fidda rai da karbar mulki a shekarar 2023 domin kuwa har yanzu talakawa na kaunar shugaba Buhari kuma ba yadda za a su bijir
Kungiyar 'Africa's New Dawn' ta bukaci ɗan gwagwarmayar Yarbawa, Sunday Igboho da Nnamdi Kani, shugaba IPOB su yi watsi da gwagwarmayarsu su fito takarar shugab
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kara jaddada cewa bangaren ilimi na daga cikin inda gwamnatinsa ta fi baiwa muhimmanci don inganta shi a faɗin ƙasar nan.
Rundunar sojojin saman Nigeria, a ranar Alhamis ta karbi rukuni na farko na jiragen sama na yaki kirar A-29 Super Tucano daga kasar Amurka, rahoton The Cable..
An shiga yanayin tashin hankali da zaman dar-dar yayin da wasu yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne suka kashe akalla mutum biyar a wani kauyen Nasarawa
Hatsarin mota a hanyar zuwa Minna ya yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 7 yayin da wasu suka ji raunuka. An bayyana lambobin motocin tare da adadin mutanen.
Labarai
Samu kari