A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Za a ji Gwamnatin Kaduna za ta yi sabuwar shari’a da Ibrahim Zakzaky, za a koma kotu. Zakzaky da Mai dakinsa suna shirin shigar da sababbin karar neman diyya.
An rasa rayyukan mutane shida sakamakon hatsarin mota da ya faru a ranar Alhamis misalin karfe 11.33 na safe a kanhanyar Darazo zuwa Dukku a jihar Bauchi kamar
Mataimakin kwamishinan dan sanda, DCP, Abba Kyari fitaccen hazikin dan sanda ne da aka haifa a ranar 17 ga watan Maris na shekarar 1975 kuma ya yi aiki a jihohi
An kame wani mutum da ake zargin yana karbar kudin fansa ta asusun banki, lamarin da ya jawo rikici tsakanin mutumin da wani wanda ya biya kudin fansa ta banki.
An kaiwa tsohon mashawarci na musamman ga Gwamna Ben Ayade na jihar Cross Rivers, Cif Marki Obi, hari a garinsu da ke karamar hukumar Boki na jihar, Daily Trust
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ba da tallafin Naira miliyan 12.8 ga matasa ’yan asalin Jihar su 641 da ake tantancewa domin zama kuratan sojoji.
Gwamna Zulum ya zabi mazajen mafarauta domin kare manoma a jihar daga 'yan ta'addan Boko Haram da suka addabi yankuna da dama da sassa na jihar. Ya rantar dasu.
Buba Marwa, shugaban NDLEA ya umarci jami’an tsaro da su ragargazar masu safarar miyagun kwayoyi a Najeriya, Marwa ya yi wannan maganar a ranar Laraba ya sanar.
Wakilin Legit Hausa ya zanta da wani masanin tattalin arziki na kamfanin One17 Capital Limited Mr Isma'il Rufai, wanda ya yi bayani dalla-dalla da fashin baki.
Labarai
Samu kari