Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Tun bayan hargitsin da aka samu tsakanin mabiya shi'a da sojoji a Zaria a shekarar 201t wanda yasa aka cafke Zakzaky, ba'a sake ganinsa ba jami'an tsaro ba.
Matasa 5 da ke shirin fara yi wa kasa hidima, NYSC, sun rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a ranar Laraba a babban hanyar Abaji zuwa Kwali a Abuja.
Sifeto Janar na hukumar yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya bayyana umurnin gudanar da bincike kan zargin da aka yiwa jami'in sanda DCP Abba Kyari.
Matakin da CBN ya dauka kan ‘yan Bureau De Change zai karya Naira nan gaba. Bankuna za su jawo Dalar Amurka ta kara tsada, sannan Naira za ta karye a kasuwa.
Wasu tawagar yan bindiga sun gamu da fushin sojoji a jihar Sokoto, yayin da suka yi kokarin sace wata mace mai ɗauke da juna biyu, sojin sun harbe su har lahira
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Muhammed Garba, ya bayyana cewa ko kadan gwamnati ba ta da shirin hana mata tuki a jihar kamar yadda wasu ke yaɗawa.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton yan fashi ne, a ranar Alhamis, sun kai hari Ma'aikatar Kudi, Kasafin Kudi da Tsare-Tsare na jihar Nasarawa sun sace N100m
A ranar Asabar da ta gabata ne wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ya bayyana yadda ‘yan Boko Haram suka shigo da motoci 6 cike da su.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta sake shirya wa wasu dalibai jarabawar wannan shekarar sabida wasu matsaloli da suka samu.
Labarai
Samu kari