Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin kama Prince George Buchi Nwabueze tare da dakatar da sakatarorin dindindin uku bayan gano wata hukumar bogi.
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin kama Prince George Buchi Nwabueze tare da dakatar da sakatarorin dindindin uku bayan gano wata hukumar bogi.
Sanata Saliu Mustapha ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki ya koma PDP, inda ya karbi tikitin takarar Sanatan Kwara ta Tsakiya a zaben shekarar 2027.
Mai magana da yawun kungiyar yakin zaben Atiku Abubakar, Kenneth Okonkwo, ya musanta cewa ya yi adawa da Rotimi Amaechi, tare da sake jifar Peter Obi da cin amarsa.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu dan dimokuradiyya ne kuma ba ya katsalandan a bangaren shari'a.
Shugaba Bola Tinubu ya ce yankin Arewa ta Tsakiya na da muhimmanci ga gwamnatinsa, yana mai cewa ana gudanar da manyan ayyukan hanyoyi 61 a yankin.
Shahararren dan wasan Kannywood, Rabiu Rikadawa ya tabbatar da ficewarsa daga tafiyar goyon bayan Bola Tinubu da ake kira Triple R Kannywood a Najeriya.
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya fadi abin da zai hana shi sauya sheka zuwa jam'iyar su Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.
Jam'iyyar APC ta bayyana Sanata Sharafadeen Alli a matsayin ɗan takararta na gwamnan Oyo a zaɓen 2027, tare da Adesoji Adedeji a matsayin mataimakinsa a Ibadan.
A labarin nan, za a ji martanin da Nafi'u Bala, shugaban tsagin jam'iyyar ADC ya yi bayan kotu ta yanke hukunci kan shari'ar shugabancin David Mark.
'Yan jam'iyyar APC a jihar Benue da ke kananan hukumomin Kwande da Ushongo sun yi Allah wadai da sauya sunayen 'yan takara da aka yi yayin zanga-zanga.
Ana kishin kishin din hadewar Abdullahi Ganduje da Rabiu Kwankwaso a NDC har da samun takara. Wasu na ganin Abdullahi Umar Ganduje zai fice daga APC
Siyasa
Samu kari