Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmakin sama kan maboyar ‘yan ta’adda a Yankuzo, jihar Zamfara, inda aka kashe mayaka da dama tare da raunata wasu.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmakin sama kan maboyar ‘yan ta’adda a Yankuzo, jihar Zamfara, inda aka kashe mayaka da dama tare da raunata wasu.
Tsohon Sanatan Katsina ta Kudu, Bello Mandiya, ya rasu a Abuja yana da shekaru 62, yayin da Gwamna Radda ya bayyana mutuwarsa a matsayin babban rashi.
Jami'an 'yan sandan Abuja sun sake kama tsofaffin fursunoni biyu kan zargin safarar yara, tare da ceto yarinya ‘yar shekara hudu. Kirista ta sanya hijabi wajen satar
An sake tona yadda FBI ta kai samame gidan Atiku Abubakar a Maryland a 2005, yayin da ake binciken wani ɗan majalisar Amurka kan zargin cin hanci a Afirka.
INEC na shirin gwajin zaben shugaban ƙasa gabanin 2027 domin gwada BVAS, aika sakamako da IReV, yayin da ta yi gargadin barazanar bayanan ƙarya na AI.
Sanata Shehu Buba Umar ya bukaci bincike da matakin doka kan zarge-zargen alaƙarsa da ’yan ta’adda, tare da kalubalantar Hassan ya gabatar da hujjoji.
An tsare Aminu Sanda a Katsina kan zargin lalata allunan tallan Bola Tinubu, yayin da aka tuhume shi da laifin cin amanar ƙasa. Lauyoyi sun yi mamaki.
INEC ta yi gargadin cewa AI na iya ƙara yaɗa labaran ƙarya kafin zaɓen 2027, yayin da hukumar ke duba fasaharta da shirin gwajin zaɓen shugaban ƙasa.
Ma'aikatan tarayya sun bukaci a kara albashi daga ₦70,000 zuwa ₦300,000 saboda tsadar rayuwa da kuma rashin cika alkawarin da gwamnati ta yi a baya.
Bankin Duniya ya ce zai tallafa wa sauye-sauyen harajin wutar lantarki da tallafin gwamnati a Najeriya domin inganta samar da wuta da dorewar bangaren.
Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi Allah-wadai da hare-haren 'yan bindiga a kananan hukumomi hudu, tare da alkawarin daukar matakan karfafa tsaro.
Labarai
Samu kari