Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.

Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon matuƙin jirgin shugabannin ƙasa, Kyaftin Shehu Iyal ya rasu a ranar Alhamis bayan fama da jinya.
Masu sayar da dabbobi sun yi fargabar tashin farashi bayan kasar Nijar ta hana fitar da dabbobi zuwa Najeriya da wasu kasashe ana shirin sallar lahiya.
Abdul Samad Rabiu ya ce rage haraji daga gwamnati ya taimaka wajen rage farashin abinci, inda shinkafa ta faɗo daga N110,000 zuwa N60,000 a kasuwanni.
Cibiyar kididdiga ta NBS ta fitar da rahoto kan saukar farashin abinci a Najeriya. Ta ce farashi ya sauka da 0.52% a Afrilu idana aka kwatanta da bara kuma da 21.26%
Babban hafsan tsaron kasa, Christopher Musa ya bayyana cewa Najeriya ta shirya kakkabe duk wasu ƴan ta'adda daga doron duniya, ya ce an sayo makamai.
A wannan labarin, za ku ji cewa Kudirin tilasta yin zabe ya tsallake karatu na biyu a majalisa, inda aka ce an bijiro da shi domin karfafa dimokuradiyya.
Mai kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu ya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa. BUA ya yi magana kan sauke farashin siminti da abinci.
JAMB ta ce ɗalibai 379,997 daga jihohi 6 za su sake rubuta UTME bayan kuskure a sakamakon jarabawar, yayin da WAEC ta amince za ta taimaka a sake jarabawar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai halarci bikin nada sabon Fafaroma a Roma ta Italiya. tinubu ya lissafa manyan Kiristocin da zai tafi da su daga Najeriya.
Labarai
Samu kari