Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Sabon Alkalin Alkalan da aka nada yayi magana a Najeriya
Sabon Alkalin Alkalan da aka nada yayi magana a Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

Mun ji cewa Shugaban Alkalan Najeriya da Shugaba Buhari ya nada yayi magana a karon farko wajen kaddamar da masu lura da shari’a zabe a babban birnin tarayya Abuja. Tanko Muhammad ne aka nada bayan Walter Onnoghen.

Duniya makaranta: Siffofin fiyayyen halitta, Annabi Muhammad SAW
Duniya makaranta: Siffofin fiyayyen halitta, Annabi Muhammad SAW
daga  Mudathir Ishaq

Fiyayyen halitta, Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi mutum ne da ke da matukar kima da daraja a duniya baki daya musamman ma musulmai wanda ya rayu sama da shekaru dubu da suka shude a garin Makka da Madi