Peter Obi ya bukaci ‘yan siyasa su gudanar da yakin neman zaben 2027 cikin zaman lafiya, tare da tabbatar da cewa babu dan Najeriya da zai mutu saboda zabe.
Peter Obi ya bukaci ‘yan siyasa su gudanar da yakin neman zaben 2027 cikin zaman lafiya, tare da tabbatar da cewa babu dan Najeriya da zai mutu saboda zabe.
Wani saurayi mai suna Ali Haruna, mai shekaru 27, ya amsa kashe wata mata mai suna Aisha tare da fille mata kai a wani otal da ke Girei, Jihar Adamawa.
Emmanuel Ijewere, mataimakin kungiyar 'yan kasuwar kayan gwari ta Nigeria, ya ce Arewa na samar da kashi 98 na tumaturin da ake amfani da shi a kasar. Mr Iwejere ya ce daga cikin jihohi 12, Kano ce tafi ko ina samar da tumaturi
Hukumar tsaro ta NSCDC, reshen jihar Oyo tace ta tanadi tsaro domin ganin an gudanar da kamfen din shugaban kasa Muhammadu Buhari a cikin zaman lafiya da kwanciyar hankali yayinda jirgin yakin neman zabensa za ta tunkari Ibadan.
Ganyen Shuwaka wata ciyawa ce mai launin kore wacce ke girma a sassa daban-daban a Kasashen Nahiyar Afrika da ma Nahiyar Turai, har ya zuwa wasu yankuna na Kasashen Larabawa. Bincike ya nuna inganci da sirrin da ke tattare da ita.
Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Alhaji Hassan Bashir a matsayin shugaban riko na Hukumar Kidayar Jama'a ta Kasa wato National Population Commission. Sanarwar da ta fito daga Direkta Janar na Hukumar, Dr Ghaji Ismaila Bello a
Mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar ta 7, Kanal Ado Isa ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar a da safiyar Juma’a, 25 ga watan Janairu, inda yace Sojoji sun kashe yan Boko Haram guda hudu a yayin samamen.
Kwanaki aka saki wata mata saboda kaunar Buhari. Wani Bawan Allah yana neman Matar da ta rasa auren ba ta saboda Buhari yace idan ta gama idda zai aure ta, yace zai auri wanda aka sake ta a dalilin Buhari ko bai ga fuskar ta ba.
A yau, Alhamis 24 ga watan Janairu ne jirgin yakin neman zaben dan takaran jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta garzaya jihar Kaduna. Alhaji Atiku Abubakar ya dira jihar Kaduna ne tare
An kalla mutane biyu ne suka rasu sannan an sace wasu da dama sakamakon afkawar da mayakan Boko Haram su ka yiwa garin Gaidam na jihar Yobe a jiya. A cewar hukumomin tsaro, 'yan ta'addan sun afkawa garin ne da yamma a cikin motoci
Wata kotun Majistare ta Osogbo, ta bada umarnin ci gaba da tsare wani matashi mai shekaru 23, da aka ambata da suna Peyemi Adeleke, akan zargin sa da ake yi da satar dan kamfai na mata. Adeleke ya musanta zargin da ake yi masa.
Labarai
Samu kari