Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An kashe wata mata da diyarta a jihar Kebbi
An kashe wata mata da diyarta a jihar Kebbi
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar 'yan sanda a jihar Kebbi su na binciken kisan wata mata da diyarta mai shekaru uku a duniya, a kauyen Dole Kaina da ke karamar hukumar Dandi, a jihar ta Kebbi. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan, DSP Nafiu...

Dalilin da yasa Kanawa suka zabi Ganduje akan Abba Gida Gida
Breaking
Dalilin da yasa Kanawa suka zabi Ganduje akan Abba Gida Gida
daga  Mudathir Ishaq

Idan da ace Abba Gida Gida ne ya lashe zabe, jiha mai girma kamar Kano za ta iya shiga cikin rudani da rashin makoma a hannun shugaban da baida kwarewar shugabanci, wanda sai ya dauk dogon lokaci yana karantar lamuran jihar. A cik

Satar kananan yara: 'Yan sanda sun kama matasa uku a Zuba ta Abuja
Breaking
Satar kananan yara: 'Yan sanda sun kama matasa uku a Zuba ta Abuja
daga  Mudathir Ishaq

Matasan uku da akama su ne: Nasiri Mohammed mai shekaru 20, Sale Bello mai shekaru 19, da Hassan Audu mai shekaru 20. Kwamishinan 'yan sandan Abuja, Bala Chiroma, ne ya gabatar da matasan ga manema labarai a Abuja a ranar Laraba.

Abubuwa 5 da ya kamata ka sani game da Asiwaju Bola Tinubu
Abubuwa 5 da ya kamata ka sani game da Asiwaju Bola Tinubu
daga  Muhammad Malumfashi

A yau ne Tinubu ya cika shekaru 67 a Duniya, Mun kawo maku abubuwan da za su ku san wanene Asiwaju Tinubu. wanda a dalilin sa ne a kan san manya ‘yan siyasa irin su Yemi Osinbajo, Babatunde Fashola, Rauf Aregbesola.