Tsohuwar ‘yar majalisar Amurka Marjorie Taylor Greene ta ce ana tattaunawa kan yiwuwar amfani da makaman nukiliya a yakin da ake yi da kasar Iran.
Tsohuwar ‘yar majalisar Amurka Marjorie Taylor Greene ta ce ana tattaunawa kan yiwuwar amfani da makaman nukiliya a yakin da ake yi da kasar Iran.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Da yake amsa tambayoyin manema labarai a kan harkokin siyasa a jihar Zamfara, Sanata Marafa ya bayyana cewar kamata ya yi gwamna Yari ya nemi yafiyar Allah a kan yaudarar da ya yiwa mutanen jihar Zamafara a kan batun zaben fidda
Olugbenga Jagun, wani kwararre a fannin sinadarai masu gina jiki a jami’ar koyarwa na Abuja, Gwagalada, ya bayyana cewa ganyen ayayo na iya hana kamuwa da cutar kansa da na jijiyoyin zuciya saboda suna dauke da sinadarai masu amfa
Yayinda ake tseren neman kujerar kakakin majalisar wakilai, dan majalisar wakilai daga jihar Niger, Mohammed Umaru Bago a ranar Lahadi, 31 ga watan Maris ya kaddamar da kudirinsa na neman kujerar kakakin majalisa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daraktan tsare tsare da manyan ayyuka na kamfanin, Devakumar Edwin ne ya bayyana a ranar Lahadi, inda yace an gina matatar man fetirin ta yadda zata iya tace danyen mai na Najeriya da na kasashen waje a
Mun kawo maku wasu abubuwa daga cikin tarihin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje wanda ya samu tazarce da ba ku sani ba. Ganduje yayi fada da Rabiu Kwankwaso wanda su ke tare tun 1999.
Hotunan daliban jami’ar da dama sun wanzu a shafukan sadarwar zamani, yayin da suke banka ma sigari wuta suna zukarta a lokacin da suke tsaka da daukan darasi a cikin aji, kamar yadda Legit.ng ta gano.Sai dai ba wai haka nan ban
Mun ji cewa Abokin takarar El-Rufai yace zai samu nasara a gaban Kotu inda ya kuma jinjinawa Magoya bayan sa da irin jajircewar su. Muhammad Isa Ashiru Kudan yace PDP ta ci zabe a Kaduna ba APC ba.
Rahotanni sun kawo cewa an shiga halin dar-dar a majalisar dokoki jihar Jigawa kan wani makirci da ake kullawa don tsige kakakin majalisar dokokin jihar, Idris Garba, wanda aka fi sani da Kareka.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya auku ne a ranar Lahadi, 31 ga watan Maris, yayin da Magidancin mai suna Jamal Yari tare da matarsa Amina, kanwarsa Zahra’u, da yayansa guda biyu Affan da Adnan suke dawowa daga jahar Go
Labarai
Samu kari