Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Abba K. Yusuf yayi bayanin Surukutakar sa da Sanata Kwankwaso
Abba K. Yusuf yayi bayanin Surukutakar sa da Sanata Kwankwaso
daga  Muhammad Malumfashi

‘Dan takarar gwamna na PDP a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida yace sun tara hujjojin da za su nunawa Kotu a kan yadda ake murde zaben Kano domin karbe mulki daga hannun Ganduje.

Wasu likitoci za su fara dashen kan mutum a duniya
Wasu likitoci za su fara dashen kan mutum a duniya
daga  Mudathir Ishaq

Wasu masana a fannin kimiyya, Farfesa Sergio Canavero, da Xiaoping Ren, sun sanar da cewa sun gano hanyar da za'a iya yiwa mutum dashen kai. A lokacin su ke bayani akan binciken na su, masanan sun tabbatar da cewa sun gama...

Sojoji sun yi arangama da 'yan Boko Haram a Adamawa
Sojoji sun yi arangama da 'yan Boko Haram a Adamawa
daga  Mudathir Ishaq

'Yan ta'addar Boko Haram, sun kai hari wani banki a garin Michika da ke yankin jihar Adamawa, inda su ka fasa injin fito da kudi, sannan su ka fara harbin mutane. Rahotanni sun nuna cewa, rundunar sojin bataliya ta 143 da kuma...

An cafke wani malamin makaranta da ya ke lalata da dalibanshi
An cafke wani malamin makaranta da ya ke lalata da dalibanshi
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar 'yan sandan jihar Legaas ta cafke wani malamin makarantar Sakandare da ta ke zargin shi da yi wa daliban makarantar da ya ke koyarwa dole wurin ganin sun ba shi hadin kai ya yi lalata da su. Ana tuhumar malamin da...