Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kungurmin talauci: Dangote ya caccaki gwamnonin arewa
Breaking
Kungurmin talauci: Dangote ya caccaki gwamnonin arewa
daga  Mudathir Ishaq

Da yake magana yayin bikin kaddamar taron bunkasa kasuwanci a jihar Kaduna, karo na hudu (KadInvest 4.0), Dangote ya caccaki gwamnonin arewacin Najeriya a kan rashin bawa yaki da talauci fifiko. A cewar sa: "Najeriya ce kasa ta 15

Shugaba Buhari ya mayar da martani ga Bafarawa
Shugaba Buhari ya mayar da martani ga Bafarawa
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni sun kawo cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya mayar da martani ga furucin tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa bayan ya caccaki salon shugabancinsa. Buhari ya yi martanin ne ta bakin kakakinsa, Garba.

Jerin sunayen sojojin Najeriya da ISWA ta hallaka
Breaking
Jerin sunayen sojojin Najeriya da ISWA ta hallaka
daga  Aminu Ibrahim

An bayyana sunayen dakarun sojojin Najeriya biyar da kungiyar Islamic State of West Africa, ISWA mai alaka da kungiyar Boko Haram ta hallaka a cikin kwana-kwanan nan. A ranar Litinin 1 ga watan Afrilu ne ISWA ta saki faifan bidiyo

An fara wanzar da Shari'ar Musulunci a kasar Brunei
An fara wanzar da Shari'ar Musulunci a kasar Brunei
daga  Mudathir Ishaq

Kasar Brunei Darus-Salam ta fara wanzar da dokokin shari’ar Musulunci a karamar kasar dake nahiyar Asiya. Hakan ya kunshi tsayar da haddi kan duk wanda aka samu da laifin zina ko luwadi ta hanyar jifan, yayinda za a rika yanke ha

An harbe masu garkuwa da mutane guda 3 a Kaduna
An harbe masu garkuwa da mutane guda 3 a Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

A yau Larabar nan ne 3 ga watan Afrilu rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta ba da sanarwar cewar ta harbe wasu mutane uku da ake zargin 'yan garkuwa da mutane ne, wadanda suka yi kokarin shiga cikin kamfanin gine-ginen nan na...