Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Hukumar bayar da agajin gaggawa reshen jihar Borno, SEMA, ta ce rayukan Mutane biyar sun salwanta yayin da kimanin 30 su ka jikkata a sanadiyar wani mummunan hari na 'yan kunar bakin wake da ya auku a ranar Lahadi.
akwai wasu ne daga cikin manyan Kasarnan, lokacin fadar sunansu bai yi ba, amma na sansu, manya ne kuma 'yan arewa ne, suna da ra'ayi akwai arziki ne a jihar Zamfara, ana diban zinare da arzikin dake karkashin kasa da ake tonowa
Ana sa ran a taron wanda za a kwashe kwanaki biyu ana yinsa, shugaba Buhari zai gabatar da makala, a matsayin babban bako na musamman, a gaban 'yan kasuwar duniya, shuwagabannin kasashe da kuma manyan masu saka hannun jari na kasa
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya shawarci gwamnat da ta yi amfani da mafarauta domin magance matsalar garkuwa da mutane a Arewacin Nigeria. Sanusi ya ce a ita ma jihar Kano ta Kudu ta fuskanci irin wannan matsalar shekaru hudu
Kabiru; wani mutum mai shekaru 44, da dan cikinsa Farouq; mai shekaru 19, sun shiga hannun dakarun 'yan sanda a jihar Legas bayan samun su da laifin yin fyade tare da yin ciki ga wata matashiya mai shekaru 13 da ba a bayyana sunan
Dr Tony Mbume ya shawarci mata, da su daina sanya matsattsun wanduna (Jeans) da kuma dan kamfai na roba, domin gujewa kamuwa da cutukan farji. Dr Mbume ya ce kayayyakin da aka sarrafasu daga roba na sanya cutukan farji saboda shi
Marigayin, wanda ya kasance daya daga cikin matuka jirgin, ya fita ne domin dauko jakarsa, amma yayin da yake wuce wa ta jikin fankar jirgin sai ta fille masa kai, kuma nan take ya fadi matacce. "Nan take farfelar jirgin dake aiki
Yan bindigar sun fara bude wuta a wani ofishin 'yan sanda, kafin da ga bisani suka fara bi gida gida suna kashe mutanen da suka taras a ciki. Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun mutu yayin da aka tabbatar da jikkatar mu
Mutumin da ya fi kowa arziki a nahiyar Afrika, Aliko Dangote, ya bayyana cewar ya taba fitar da zunzurutun kudi da adadinsu ya kai dalar Amuraka miliyan goma ($10m) domin kawai ya tabbatar wa da kansa cewar yana da arzikin da ake
Labarai
Samu kari