Hotuna: Shugaban kasa Buhari ya dira Dubai

Hotuna: Shugaban kasa Buhari ya dira Dubai

Rahotannin da Legit.ng Hausa ta samu yanzu na nuni da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dira Dubai, daular Larabawa, a yammacin Lahadi domin halartar taron sa hannun jari na shekara shekara mai taken AIM2019.

Ana sa ran a taron wanda za a kwashe kwanaki biyu ana yinsa, shugaba Buhari zai gabatar da makala, a matsayin babban bako na musamman, a gaban 'yan kasuwar duniya, shuwagabannin kasashe da kuma manyan masu saka hannun jari na kasa da kasa.

Ana kuma sa ran Buhari zai dawo Nigeria a ranar 10 ga wata bayan kammala taron na kasar Dubai.

Duba hotunan saukar Buhri a Dubai a yammacin ranar Lahadi:

KARANTA WANNAN: Amfani da mafarauta zai kawo karshen garkuwa da mutane a Nigeria - Sarki Sanusi

Hotuna: Shugaban kasa Buhari na gaisawa da tawagar gwamnatin Dubai
Hotuna: Shugaban kasa Buhari na gaisawa da tawagar gwamnatin Dubai
Asali: Twitter

Hotuna: Shugaban kasa Buhari na gaisawa da tawagar 'yan Nigeria a Dubai
Hotuna: Shugaban kasa Buhari na gaisawa da tawagar 'yan Nigeria a Dubai
Asali: Twitter

Hotuna: Shugaban kasa Buhari na saukowa daga kan jirgi bayan isarsa Dubai
Hotuna: Shugaban kasa Buhari na saukowa daga kan jirgi bayan isarsa Dubai
Asali: Twitter

Hotuna: Shugaban kasa Buhari ya dira Dubai
Hotuna: Shugaban kasa Buhari ya dira Dubai
Asali: Twitter

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng