Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Wata mata ta fadi matacciya yayin fada da kishiya a Kano
Breaking
Wata mata ta fadi matacciya yayin fada da kishiya a Kano
daga  Aminu Ibrahim

Wata matar aure mai suna Bilkisu Abubakar ta yanke jiki ta fadi ta mutu a yayin da take rikici da kishiyarta, Hajara Abubakar. Matan biyu suna zaune ne a kauyen Jiramo da ke karamar hukumar Takai na jihar Kano. Kakakin 'yan sandan

Kalli yadda Buhari ya shiga kasar Jordan (Hotuna)
Breaking
Kalli yadda Buhari ya shiga kasar Jordan (Hotuna)
daga  Mudathir Ishaq

Ga masu bibiyan shafin nan suna sane da rahoton da muka kawo na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shilla kasar Jordan domin halartar taron tattalin arzikin kasa ta Duniya, a ranar Alhamis, 4 ga watan Afrilu. Legit.ng

Hanyoyi guda 6 da za a bi don rage zafi a wannan lokaci
Hanyoyi guda 6 da za a bi don rage zafi a wannan lokaci
daga  Mudathir Ishaq

Mutane da yawa suna jin dadin yanayi irin na zafi, amma kuma idan zafin ya yi yawa yana iya zama damuwa, saboda zafi ya na iya zama barazana ga lafiyar mutum. Wannan yanayi da ake ciki a Najeriya ya sanya mutane da dama cikin...

Babban Limami ya yi huduba a kan tarbiyar 'ya'ya Mata
Babban Limami ya yi huduba a kan tarbiyar 'ya'ya Mata
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban Limaman babban Masallacin Ajegunle da ke jihar Legas, Isma'il Owolabi Bako, ya yi gagarumar huduba akan sanya idanun lura tare da bai wa 'ya'ya Mata kyakkyawar tarbiyya tun su na kananan shekaru na kuruciya.